Latest
Jam'iyyar APC ta ƙasa, ta sanar da ɗaukar matakin dakatar da babban gangamin taron ta na jihar Oyo, bisa wasu bayanai da ta samu ana shirya maguɗi a taron.
Yawancin malaman makarantun firamare a jihohi akalla bakwai a kasar Najeriya sun koka kan batun rashin biyan su albashin watanni, alawus, da kuma karin girma.
An yi waiwaye kan kudaden da shugaban kasa, Muhammadu Buhari, da mataimakinsa suka kashe kan tafiye-tafiye da kayan abinci da makwalashe daga shekarar 2016.
A kalla rayuka 12 aka kashe yayin farmakin da 'yan bindigan daji suka kai kauyen Sakajiki da ke masarautar Kaura Namoda a jihar Zamfara a ranar Alhamis da dare.
Rahotanni daga jihar Kano sun bayyana cewa tsohon gwamnan Kano kuma jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Kwankwaso, ya kafawa APC wasu sharuɗda kafin komawa cikinta.
Akalla manoma uku ne suka rasa rayukansu da safiyar ranar Juma’a yayin da mutum daya ya ji rauni a kauyen Nkiendonwro da ke gundumar Miango ta yankin Bassa.
An zargi wasu jami'an tsaro da yi wa wata likita da wasu majinyata mugun duka a babban asibitin Maitama da ke Abuja a ranar Alhamis,lamarin da ya kawo hargitsi.
Gwamna Nasir El-Rufai na jihar Kaduna ya yi bayanin dalilin sa na kirkirar hukumomin kula da kwaryar biranen Kaduna, Zaria da Kafanchan wanda ya ja maganganu.
Jiya aka dauke ‘Ya ‘ya, Dogari, Direba da wata Hadimar Owalobo na kasar Obbo Ayegunle. Jami’an ‘Yan Sandan jihar Kwara sun tabbatar da aukuwar wannan lamari.
Masu zafi
Samu kari