Latest
Hukumar bincike ta ‘yan jaridun duniya ta ICIJ ta yi bincike wanda takardun Pandora su ka fallasa gwamna jihar Ogun, Dapo Abiodun, gwamna na 3 karkashin jam’iyy
CPL Solutions Ltd, wani kamfanin kasar Ireland an ci su tarar €30,000 wanda ya yi daidai da N17 miliyan ga wani dan Najeriya mai suna King Oluebube kan batanci.
Atika Aminu Yankaba, Edun Olabanji, Chineme Joy Ota, Jemimah Marcus da Nicholas Ogunji suna daga cikin wasu matasan Najeriya da suka taba zama gwamnonin rana 1.
Sagamu, Ogun - Wani tsohon dan shekara 71 mai suna Ajibola Olufemi Adeniyi ya mutu yayin lalata da wata 'yar gidan magajiya cikin dakin Otal a garin Shagamu.
Gwamnatin kasar Saudiyya ta sanar da cewa nan da kwana biyu za'a cire dokokin kayyade adadin wadanda ke shiga cikin Masallatan Makkah da Madina don Ibadah.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta sanar da ranar Talata, 19 ga watan Oktoba ta zama hutun a wannan shekarar saboda shagalin murnar haihuwar Annabi Muhammadu SAW.
Wani Sanatan Legas, Tokunbo Abiru ya ware Naira miliyan 30m, zai biya kudin karatun yara 600 a Legas. Abiru zai dauki nauyin biya wa mutane 600 kudin makaranta.
Rahoton dake shigowa yanzun daka ƙasar Birtaniya ya tabbatar da cewa wani ɗan majalisar dokoki ya rigamu gidan gaskiya biyo bayan farmakin da aka kai masa.
Alkali a kotun majistare da ke zamanta a Surelere, Legas a ranar Juma'a ya yanke wa wani Ibrahim Salisu hukuncin daurin watanni shida saboda satar kayayyakin da
Masu zafi
Samu kari