Latest
Wani abu mai ban mamaki ya faru a gidan yari na mata da ke Shurugwu a kasar Zimbabwe inda aka gano wani gardin namiji a cikin mata, hakan na nufin an kai shi ko
Kwamiti a kasar Amurka ya gano sirri, inda ya bayyana cewa, akwai yiyuwar 'yan bindiga na hada kai da 'yan Boko Haram ne domin su bata sunan gwamnatin Buhari.
Wani matukin Keke ta haya mai suna Mallam Tulu, ya mayar da kudi har N500,000 zuwa ga wasu 'yan kasuwa bayan sun manta da shi a abun hawansu a Jos,jihar Filato.
Tuni EFCC ta fara bincike kan zargin da Pandora Papers ta fitar na wasu jiga-jigan siyasar Najeriya. EFCC ta fara bincikar mutane 7 daga cikin wadanda ake zargi
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun shiga har ɗakin kwanan wani ɗan kasuwa, sun yi awon gaba da shi a Anguwarsa dake cikin kwaryar birnin Jalingo.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su wanene ba, a ranar Litinin, sun kai hari hedkwatar 'yan sanda da ke karamar hukumar Ohaukwu da ke jihar Ebonyi. A ruwayar Sah
Rikici tsakanin mazauna yankin Apa na karamar hukumar Ado na jihar Benue ya jawo rasa mutane tara, alamrin da ya kai ga sanya dokar hana fita a wani yankin Benu
Labarin dake fitowa daga jihar Sokoto a arewacin Najeriya, na nuni da cewa wasu tsagerun yan bindiga sun hallaka mutane da dama a kasuwar Goronyo dake jihar.
Jami'an rundunar 'yan sandan jihar Kano sun cafke wasu matasa 3 da ake zargi da garkuwa da mutane a kwatas din Sharada. Sun ce a basu N2m ko su sace magidanci.
Masu zafi
Samu kari