Latest
Society for Arewa Development ta yi zama domin murnar samun ‘yancin kai. A karshen zaman, an fitar da shawarwarin da take so ayi aiki da su domin kai ga ci.
Ronaldo Delima yace Karim Benzema ya dace da Ballon d'Or a shekarar nan ta 2021. Tsohon Tauraron na Duniya yace Benzema ya cancanci ya zama gwarzon Duniya.
A taron gangami da ya gudana a jihohi daban-daban na Najeriya, an samu rabuwar kai a wasu jihohi 8, inda aka zabi shugabanni biyu sabanin daya da aka saba.
Kishi ya jajibi wani matashi ɗan shekara 25, inda yasa wuka ya hallaka abokin takararsa ɗan shekara 50, bayan ya kama su a ɗakinta tare da daddare a jihar Ogun.
Rundunar sojin saman Najeriya ta karyata jita-jitan da wasu rahotanni ke yadawa na cewa, gwamnati ta biya kudi saboda kada 'yan bindiga su harbo jirgin Buhari.
Labarin da muke samu yanzun daga jihar Nasarawa ya nuna cewa wasu yan bindiga sun kai hari ƙaramar hukumar Lafiya, sun sace ɗaliban jami'ar tarayya ta Lafia.
Rundunar sojin Najeriya ta yi nasarar fatattakar wasu 'yan Boko Haram a jihar Borno, inda aka hallaka da yawansu yayin da suke kokarin shiga birnin Maiduguri.
Shahararriyar jarumar Kannywood, Maryam Booth, ta sa an cafke mata wani matashi da ta zarga da yada labarai na karya kanta inda yace ta na neman miji aure.
Rahotanni dake hitowa daga jihar Delta a Najeriya, sun nuna cewa aƙalla mambobin jam'iyyun siyasa dubu 5,000 ne suka bayyana komawarsu jam'iyyar APC mai mulki.
Masu zafi
Samu kari