Latest
Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta bayyana cewa ba a rasa rai ko daya ba a yayin rikicin da ya wakana tsakanin garuruwan da ke kan iyaka a Bauchi da Gombe.
A ranar Alhamis, majalisar dattawa ta ce mako mai zuwa za ta mika kudiri ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya ayyana 'yan bindiga matsayin 'yan ta'adda.
Lagos - Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana cewa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na da jajirtattun mutane da zasu iya shugabantan kasar nan a.
Biyu daga cikin manyan jiga-jigan siyasa kuma mabiya gwamnan jihar Kao, Abdullahi Umar Ganduje, sun yi musayar yawu gaban uwargidan gwamna, Farfesa Hafsat Gandu
Ken Nnamani ya wallafa littafi a game da yunkurin tazarcen da aka yi a 2007. Nnamdi yace Olusegun Obasanjo ya nemi ya cigaba da zama a ofis bayan wa’adinsa.
Abdullahi Ganduje ya aikawa tsohon Mai gida Kwankwaso sakon taya shi murnar cika shekara 65. Gwamnan na jihar Kano ya yabi Kwankwaso duk da cewa an ja daga.
Hon. Ado Doguwa ya yi wa wadanda yake wakilta ruwan miliyoyin kudi da kayan sana'a. Tun a shekarar 1999 mutanen Tudun Wada da Doguwa suke zaben Ado Doguwa.
Mai bada shawara ga shugaban kasa kan tsaron kasa, Babagana Munguno, ya sanar da kisan Malam Bako, shugaban ISWAP na yanzu wanda ya gaji Abu Mus'ab Al-Barnawi.
'Yan ta'addan kungiyar ta'addancci ta ISWAP tare da Asaru ne suke da alhakin lalata layin dogon Abuja zuwa Kaduna, majiyoyin tsaro masu karfi suka tabbatar.
Masu zafi
Samu kari