Latest
A ranar Alhamis hankula sun matukar tashi bayan an tsinta limamin makabartar Kubwa mai suna Malam Abdurrashid Usman a gona inda ya je samo wa iyalinsa itace.
Dakarun Sojojin Nigeria, a ranar Juma'a, sun tilasta wa mayakan Boko Haram ficewa daga kudancin jihar Borno, a cewar majiyoyi. Jaridar Daily Trust ta rahoto cew
Jama'a masu tarin yawa sun kadu tare da shiga matukar tashin hankali a kafar sada zumuntar Facebook sakamakon rasuwar matashi Sani Ruba angon 11 ga Disamba.
Dan Najeriya mai suna Emmanuel Anenih, ya maka kamfanin MTN a gaban kotu bayan an kwashe masa N50. Ya ci gaalaba inda aka umarci MTN da ta biya shi N5.5m diyya.
“Idan aka zabe shi, Najeriya ta shirya ganin canji da sauyi mai ma’auna.” - Owolabi Adetutu. Edo Volunteers for Tinubu 2023 ta na cikin wadanda suke tare da Bol
Shugaban Najeriya Buhari zai ba Gwamnonin Jihohi bashin Naira Biliyan 650. Jihohin za su biya wannan bashi nan da shekaru 30, sannan an kara masu ruwan 9%.
Gwamna David Umahi ya nesanta kansa daga fastocin kamfen dake nuna cewa yana neman takarar shugaban kasa a babban zaben 2023, ya ce bai san komai ba a kai.
Shugaban marasa rinjaye a majalisar wakilai ya bukaci ministan labarai da al'adu, Lai Mohammed da ya gaggauta yin murabus ko kuma shugaba Buhari ya tsige shi.
An cimma matsaya tsakanin kungiyar malaman jami'o'in Najeriya ASUU da Gwamnatin tarayya kan kudin alawus N22.17 billion da N30 billion kudin gyaran jami'o'i.
Masu zafi
Samu kari