Latest
Gwamnatin Neja ta haramta siyar da babur a fadin jihar sabon salon da 'yan bindiga da masu garkuwa da mutane suka fito da shi na karbar babura a matsayin fansa.
Ilorin - Dalibin ajin karshe da aka kora daga jami'ar Ilori, Waliyullah Salaudeen, kan yiwa Malamarsa Dr Rahmat Zakariya, dukan tsiya ya sha garkama bisa umurni
Hankula sun tashi a Ashige, karamar hukumar Lafiya dake jihar Nasarawa, sakamakon kashe wasu makiyaya biyu da 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba suka yi.
Gwamnatin Amurka ta rattafa hannu kan takardan yarjejeniyar taimakon $2.1 billion ga Najeriya domin taimaka mata wajen farfadowa daga annobar COVID-19 da kuma.
Mawakin Najeriya, David Adeleke, wanda aka fi sani da Davido ya bayar da kyautar kudi naira miliyan 250 ga marayu a fadin kasar yan kwanaki bayan tara masa su.
Asusun Lamunin duniya IMF a ranar Juma'a ya yi kira ga Gwamnatin Najeriya ta cire tallafin man fetur da na wutar Lantarki gaba daya a farko-farkon shekarar 2022
Umar Suleiman magidanci ne da diyarsa ta bace a shekaru biyar da suka gabatakuma har yanzu babu amo balle labarin inda take. Ya sanar da tsananin kewarta da ya.
Babatunde Fashola, ya bukaci 'yan Najeriya da su saurara har zuwa watan Janairu 2022 domin jin ta bakin jagoran APC, Bola Tinubu, kan ko zai yi takara a 2023.
An kai karar gwamnatin Muhammadu Buhari a kan yadda za ta batar da wasu Dala miliyan 300. Kotu tayi watsi da karar da aka shigar, tace ba a kawo hujjoji ba.
Masu zafi
Samu kari