Latest
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin Najeriya a majalisar dattawa, Sanata Ali ndume, ya jinjinawa runduna ta 25 ta Operation Hadin Kai kan kokarin da sukai.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta ce ta mayar da N19.3 biliyan kudin jihar Kogi wanda jihar ta boye daban.
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris ta kafa tarihi a yayin da ta zama mace ta farko a duniya da ta samu karfin ikon shugabancin kasar Amurka.
Gwamnatin jihar Kaduna ta kama hanyar dogara da kudin shigan ta, ba tare da jiran FAAC ba. Nan da wasu ‘yan shekaru, Kaduna za ta daina dogara kacokam da FAAC.
Tsagerun Yan bindiga sun yi garkuwa da mahaifin tsohon mataimakin gwamnan jihar Imo, Prince Eze Madumere, a garin Iho da ke karamar hukumar Ikeduru na jihar.
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa (NRC), ta dakatar da yakin aikin da ma'aikatan ta suka fada na tsawon kwanaki uku. Hakan ya biyo bayan tarin da suka yi.
Kungiyar magoya baya tana kira ga al’umma su dage wajen ganin Tinubu ya hau kujerar Shugaban kasa. Nimjul Pennap yace Tinubu ya lakanin jagoranci da siyasa.
Wasu ‘yan siyasar Najeriya sun jawo ‘ya ‘yansu da ‘yanuwansu a cikin gwamnatinsu. Cikinsu akwai Abdullahi Ganduje, Rochas Okorocha da Gwamna Rotimi Akeredolu.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya gwangwaje ‘yan gudun hijira fiye da mutane 5000 da rabin biliyan daya wadanda za su koma gidajensu domin cigaba da.
Masu zafi
Samu kari