Latest
Wasu yan ta'adda da ake tsammanin mayakan kungiyar Boko Haram ne sun yi awon gaba da yan mata 22 a Kauyen kurebe dake karamar hukumar Shiroro, jihar Neja .
Wani jigon jam'iyyar APC ya bayyana yadda Shugaba Buhari a sirrance yake goyon bayan Dan takarar shugaba daga yankin kudu, musamman dan can kabilar Igbo ..
A yau, Legit.ng Hausa ta tattaro muku yadda ake hada wani wani nau'in Kuli-Kuli mai ban sha'awa. A rahoton da muka hada, ga shi nan dalla-dalla yadda ake hadash
Jafar Jafar ya bayyana abin da zai yi da tarar da Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya biya sa. ‘Dan jaridar yace zai bada wannan kudi a gidan rediyo domin talakawa
Kungiyar malaman jami'a a Nigeria, ASUU, reshen Jami'ar Yusuf Maitama Suleiman ta yi barazanar kai karar gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje kotu kan kwace wasu kay
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, kuma babban jigo a jam'iyyar PDP, Attahiru Bafarawa, ya bayyana cewa ba zai sake neman zama shugaban ƙasan Najeriya ba har abada.
A labarin da muke samu, 'yar Janar Aliyu Mohammed Gusau ta auri dan shahararren dan siyasar nan Alhaji Attahiru Bafarawa nan na jihar Sokoto ranar Juma'a..
Wasu 'yan bindiga sun kai hari wata kwalejin ilimi a jihar Legas, sun hallaka wani dalibi, sun kumakashe wani lakcara a wani yankin jihar ta Legas a makon da ya
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana cewa rikici da kuma dabanci a siyasar Najeriya ke han mutanen kirki shiga domin ba da gudummuwar su .
Masu zafi
Samu kari