Latest
Rahotannin dake hitowa daga wurin musabakar karatun alkur'ani da hukumar yan sanda ta shirya a jihar Kano, DPO na karamar hukumar Takai ne ya samu nasara ta 1.
Wasu kungiyoyin musulmi sun fara zanga-zanga bayan wani Farfesa a Jami'ar LAUTECH da ke Ogbooso, jihar Oyo ya umurci wata daliba a tsangayar koyon aikin malaman
Yanzu muke samun labarin cewa, akalla mutane uku sun mutu, 121 sun kamu a jihar Nasarawa sakamakon barkewar cutar kwalara a wasu kananan hukumomi biyu na jihar.
Hukumnar kula da jin dadin alhazai ta kasa (NAHCON) ta bayyana cewa ko shakka babu za a ga sauyi a farashin kudin Hajjin bana saboda hauhawar farashin abubuwa.
Rikici ya kunno kai tsakanin kai tsakanin kungiyar malaman makaranta da gwamnan jihar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai kan batun shirya jarrabawar kwarewa ga malama
Wata kotun shari'a da ke zamanta a Fagge jihar Kano ta tura wani matashi Alhassan Yusuf gidan yari bayan ya amsa laifinsa na satar wani kare da aka kiyasta kudi
Hukumar aikin hajji ta kawo sababbin salo a 1423, Mahajjata za su yi Hajjin zamani. Za a a ba maniyyata kyautar waya, da wasu sababbin abubuwa hajjin bana.
Hukumar aikin Hajji ta ƙasa, NAHCON, ta bayyana cewa yan Najeriya musamman maniyyata su fara shiri tun yanzun domin bana zasu samu damar aikin Hajjin 2022.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta shirya gasar karatun Al-Kur'ani a tsakanin jami'anta da ke aiki a jihar Kano. An yi gasar karatun ne a hedkwatar 'yan sanda.
Masu zafi
Samu kari