Latest
Fusatattun matasan Irate a yankin Bogoro da ke jihar Bauchi sun kona gidaje da sauran kayayyaki na miliyoyin naira lokacin bikin tunawa da shugaban Sayawa.
Davido ya bayyana makudan kudin da ya samu a bara, 2021. Idan aka yi lissafi a kudin Najeriya, abin da Tauraron ya samu a bara sun kusa kai Naira biliyan 10.
Hanarabul Abdulmumin Jibrin Kofa ya shirya addu'o'i na musamman domin samun nasarar takarar Bola Tunubu a zaben shugaban kasa a 2023 da kuma zaman lafiya da had
Abuja - Ministan Sufuri, Chibuike Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa $36bn kadai yake bukata ya dinke Najeriya gaba daya da layin dogo. Amaechi ya bayyana hakan.
Mutum uku sun balle tare da tserewa daga gidan gyaran hali na Ilorin da ke jihar Kwara yayin da binciken sirri ya tabbatar da cewa ana kokarin balle gidan Edo.
Shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya kuma Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya ce gwamnatin Buhari na iya gyara matsalolin tsaron kasar a cikin watanni 17.
Abuja - Kungiyar Kwadagon Najeriya NLC, ta lashi takobin cewa yan Najeriya ba zasu yarda da wani sabon karin farashin man fetur ma da sunan cire tallafin mai.
Kungiyar kare muradun kabilar Igbo a Najeriya, Ohanaeze Ndigbo ta lashi takobin kauraewa zaben 2023 muddin Shugaba Muhammadu Buhari bai saki Nnamdi Kanu a 2022.
Hafsat Shehu ta bayyana cewa labarin mutuwar marigayi S. Nuhu wani abu ne mai ciwo da zafi da bata so ayi mata zancensa ma ko kuma a tambayeta game da shi.
Masu zafi
Samu kari