Latest
Gwamnatin tarayyan Najeriya ta bayyana cewa ta samu nasarar tura wa talakawan kasa kudi dala miliyan $300m cikin shekara hudu a tsarin tallafin N5,000 duk wata
Tsohon gwamnan jihar Kano,Sanata Rabiu Musa Kwannkwaso, ya ce gwamnan jihar Kano,Abdullahi Ganduje, ya fadi zaben 2019 amma wasu masu iko ne suka manna wa Kano.
Kungiyar 'yan Arewa su roki Buhari, sun ce don Allah ya tuna da alkawarin da ya dauka ya kuma cika a shekarar nan ta 2022. Sun ce ya kamata ya kawo sauyin tsaro
Luguden wutar jiragen saman sojin sama na Najeriya da sa'o'in farko na ranar Asabar ya yi ajalin rayukan shugabannin 'yan bindiga biyu da wasu tarin miyagu.
Tauraruwar shirin Labarina, Nafisa Abdullahi, ta sanar da ficewar ta daga shirin baki daya. A cewarta, kasuwancinta, makaranta ne suka sa ta bar shirin duka.
A wani karatu da ya yi kwanaki, Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya maida martani ga masu inkarin haramta taya kiristoci murnar bikin kirismeti a watan Disamba.
Sojoji sun harba rokoki kan sansanin 'yan bindiga a jihar Zamfara. An hallaka wani kasurgumin shugaban 'yan bindiga a yayin wannan harin da sojoji suka kai.
Zamfara - Jami'an yan sanda a jihar Zamfara sun samu nasarar ceto daliban Islamiyya ashirin da daya da aka sace a kauyen Kuccheri dake jihar ranar Juma'a..
Fusatattun matasan Irate a yankin Bogoro da ke jihar Bauchi sun kona gidaje da sauran kayayyaki na miliyoyin naira lokacin bikin tunawa da shugaban Sayawa.
Masu zafi
Samu kari