Latest
Hukumar Kwastam ta Zone A ta sanar da kama buhunan shinkafa 7,259 na kasar waje mai nauyin kilogiram 50, kwatankwacin manyan motoci tireka 12 a watan Afrilun 2
Mace ta farko kuma ɗaya tilo da ta bayyana aniyyarta ta gaje shugaba Buhari a APC ta tabbatar da kudirinta ranar Alhamis, ta lale miliyan N50m ta sayi Fom.
Mambobin kungiyar ta'addanci ta Ansaru, tsagin Boko Haram, sun fara diban aiki inda suka daukan mazauna yankin karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya sauke dukkan kwamishinoninsa daga mukamansu domin basu damar fitowa takara idan suna da ra'ayin hakan.
Shugaban Kungiyar Daliban Najeriya na Kasa, NANS, Sunday Asefon, a ranar Alhamis, ya ce kungiyar a shirye ta ke fita titi ta yi zanga-zanga kan yajin aikin da k
Kwanan nan masu amfani da wayar salula za su gamu da canjin farashin yin waya. Kudin yin waya, aika sakonni da amfani da yanar gizo zai iya kara yawa kwanan nan
Barista Okey Uzoho ya yi karar PDP a wani kotu da ke zama a garin Abuja a kan kudin sayen fam, ya ce yana da sha’awar tsayawa takara amma an lafta farashin fam.
Kotun ƙarshe daga ita sai Aah ya isa a Najeriya ta shirya vayyana hukuncin da ta yanke kan rikicin jam'iyyar APC a Kano wanda ya shafi shugabancin jam'iyya.
A ranar Alhamis kamfanin sufurin jirgin kasan Najeriya (NRC), ya ce an kammala gyaran wuraren da 'yan ta'addan suka barnata yayin kai harin jirgin kasan Kaduna.
Masu zafi
Samu kari