Latest
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana cewa ya tsayar da mataimakinsa, Nasiru Yusuf Gawuna, domin ya gaje shi a zabe mai zuwa saboda biyayyarsa
Kungiyar dalibai ta kasa (NANS) reshen kudu maso gabas ta baiwa gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) wa’adin kwanaki tara su bude dukkan jami’o
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa babu gudu babu ja da baya wajen barinsa kujerar mulki bayan kammala wa’adin da kundin tsarin mulki ta bashi.
Fitaccen ɗan siyasa kuma ɗan a mutu ko ai rai na shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar APC mai mulki, ya koma NNPP mai marmari.
Tsohon mataimakin babban bankin Najeriya, CBN, Farfesa Kingsley Moghalu, a ranar Talata, ya shiga takarar shugabancin kasa a hukumance bayan siyan fom din takar
Wuse, Abuja - Jam'iyyar All Progressives Congress APC ta rufe sayar da Fam din takara ga masu neman kujerar mulki karkashin lemarta a zaben kasa da za'a yi 2023
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya yi watsi da fom ɗin takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC da wata kungiyar magoya bayansa daga arewa suka siya
Dave Umahi, gwamnan Jihar Ebonyi ya ce idan har tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya koma jam’iyyar APC, labarin zai shiga littafin tarihin duniya, The Cab
Ganawar ta ranar Litinin ta zo ne sa’o’i uku bayan da wata kungiyar Fulani makiyaya ta biya Naira miliyan 100 domin karbar fom din takarar shugaban kasa a APC.
Masu zafi
Samu kari