Latest
Wani barawo ya afka fadar Soun din kasar Ogbomoso kuma ana zargin satar kambu ko kuma wasu tsadaddun abubuwa ya je yi fadar, Vanguard ta ruwaito. Majiya daga fa
Jarumar Kannywood da ta yi kaurin suna a Najeriya, Rahama Sadau, ta shilla waje domin shagalin ƙaramar Sallah tare da yan uwanta bayan gama Azumin Ramadan.
Shugaban kwamitin rikon kwarya na jam'iyyar AOC tun farko a jihar Neja kuma ɗan takarar kujerar gwamna, Alhaji Bako Shettima, ya fice daga jam'iyya kan Fom.
Yayin da duk masu ɓoyayyar manufa na tsayawa takara a zaɓen 2023 ke fitowa fili, Ministan kimiyya da fasaha, Ogbonnaya Onu, ya ayyana sgiga tseren yau Jumu'a.
‘Yan Majalisa 8 a Kano sun sauya-sheka daga PDP, sun koma NNPP. Zaɓabɓen ɗan majalisar jiha na Dala yana cikin wadanda suka bar jam’iyyar hamayyar a makon nan.
Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele, ya siya fom din takarar shugaban kasa domin neman tikitin takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar APC.
Yerima, wanda ya zanta da manema labarai a fadar shugaban kasa bayan ganawarsa da shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce zai mayar da hankali ne kan muhimman abu
Wata babbar kotun Jihar Anambra ta tube rawanin basaraken garin Alor da ke karkashin karamar hukumar Idemili ta kudu a cikin Jihar Anambra, Igwe Mac Anthony Oko
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC, Nicholas Felix, ya yi alkawarin magance matsalar tsaro a Najeriya idan an zabe shi a 2020, Premium Times ta rahoto.
Masu zafi
Samu kari