Latest
Laolu Akande ya ce kwanan nan mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo zai yi magana a kan 2023, ya ce babban burin Osinbajo shi ne ya bautawa al’umma.
Jam'iyyun siyasa Najeriya mafi adadin mambobi All Progressives Congress APC da Peoples Democratic Party PDP sun fuskanci matsalolin shugabanci a shekarun baya.
Wasu bidiyoyi da ake ta yadawa na Furodusa Abubakar Bashir Maishadda tare amaryarsa Hassana inda aka gansu suna rungumar juna yayin daukar hotunan kafin biki.
Gwamnonin jihohin APC ne suka yi sanadiyyar da Mai Mala Buni ya rasa kujerar shugaban jam’iyya. Sauran gwamnonin da ake ganin su na goyon bayansa sun janye.
Kawun Davido wanda aka fi sani da Sanata mai rawa yana fuskantar barazana wajen zama Gwamna. Shi da wani suke rikici a kan tikitin Gwamna a jam'iyyar adawa PDP.
Babban jami’in ‘dan sandan kasar nan, Joseph Egbunike ya rasu jiya. DIG Joseph Egbunike ne jami’in da IGP ya ba alhakin gudanar da bincike a kan DCP Abba Kyari.
‘Yan majalisa sun bayyana cewa babu gaskiya a zancen cewa an tsige Mai Mala Buni. Sanata Yahaya Abdullahi ya ce Abubakar Sani Bello shugaban riko kwarya ne.
Wani matashin dan kasar Ghana ya janyo cece-kuce bayan wallafa hotunan matan da ya kwanta da su a shafinsa na Facebook tare da irin kyautukan da ya dinga basu.
A wurin da kyan mutum ake ganinsa da matukar amfani, wannan matar mai suna Mary Ann Bevan ta bayyana kuma ta ci gasar munanan inda aka nada ta macen mai muni.
Masu zafi
Samu kari