Latest
Bayan taron majalisar koli ta tsaro, mai bada shawara kan harkokin tsaro na ƙasa, Manjo Babagana Monguno mai ritaya ya ce rashin tsaroyq kai yan Najeriya bango.
Fatima Shettima da angonta mai suna Sadiq Ibrahim Bunu, zasu shiga daga ciki a ranar Asabar, 30 ga watan Yuli 2022 a garin Maiduguri, babbar birnin jihar Borno.
A kokarinsa na gaje shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ɗan takarar kujera lamba ɗaya karkashin ADC, Kachikwu, ya bayyana Ahmed Buhari a matsayin abokin takararsa.
A yau ne aka yankewa Abdulmalik Tanko hukuncin kisa tahanyar rataya, watanni da kashe dalibarsa yarinya mai shekaru biyar Hanifa Abubakar bayan sace ta....
Wani ma'abocin amfani da Twitter mai amfani da sunan @soltune ya bayyana yadda 'yar uwar shi ta bar gida, bayan shekaru shida ta dawo musu da Kanjamau da TB.
Wata babbar kotun Abuja da ke zamanta a Maitama, a ranar Alhamis, ta ba da belin tsohon Akanta Janar na Tarayya, Ahmed Idris da ake zarg da sace kudin kasa.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa tuntuni ya kamata ace an tsige Shugaba Muhammadu Buhari daga mukaminsa. Sani ya bayyana hakan ne bayan sanatoci na jam'iyyun
Shugaban Bankin Cigaban Nahiyar Afirka (AfDB), Dr Akinwumi Adesina, da matarsa, Grace, sun yi bikin cikarsu shekaru 38 da yin aure. Ya bayyana son da yake mata.
Jihar Zamfara - Atiku Abubakar, ya tabbatar wa dan takarar gwamnan jihar Zamfara na jam’iyyar PDP, Dr. Dauda Lawal cewa zai yi kokarin ganin jam’iyyar PDP ta.
Masu zafi
Samu kari