Latest
Wasu yan bindiga da ake tsammanin masu kisan kai ne sun halaka wani ɗan kasuwa ɗan asalin jihar Ebonyi ranar Litinin da daddare a gaban budurwar da zai aura.
Gwamna Bala Mohammed ya bayyana cewa har yanzu tsohon shugaban kasa, Goodluck Ebele Jonathan bai yanke shawarar ko zai yi takarar shugabancin kasar ba a 2023.
Wani jirgin ruwa ya kife a Kogin Shagari da ke karamar hukumar Shagari a Jihar Sokoto wanda hatsarin ya janyo rasa rayuka 26, jaridar Daily Nigerian ta ruwait
FG ta bayyana cewa binciken farko-farko da ta gudanar kan harin jirgin kasan Abuja-Kaduna ya nuna cewa an fara samun hadin kai tsakanin yan bindiga da Boko Hara
Nyesome Wike zai kawowa PDP tasgaro, ya dawo da aikinsu Bukola Saraki baya. Gwamnan ya na jin cewa ya na da ragowar karfi a jikinsa da zai iya mulkin Najeriya.
Kotun koli ta tarayyan Najeriya ta tabbatar da hukuncin Kotun ɗaukaka ƙara kan tsohon daraktan hukumar yan fansho ta ƙasa, John Yakubu, na zaman gidan Yari.
An kama wani dan kasar Amurka dauke da bindigu a filin tashi da saukan jiragen sama na Mohammed Murtala (MMIA) a Legas. Fasinjan, namiji, (da aka sakaya sunansa
’Yan bindigan da suka sace dalibai kwalejin lafiya ta fasaha da ke Tsafe, hedkwatar karamar hukumar Tsafe ta Jihar Zamfara basu yi harbi ko daya ba a cewar wani
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC kuma jigonta ta bayyana irin kwarewar da yake dashi da kuma yadda yake da tunanin kawo ci gaba kasar nan fiye da kowa.
Masu zafi
Samu kari