Latest
An tura Jami’an tsaro zuwa gidan Andy Uba, sun karbe masa dukiya Sanatan ya taba cin bashin Naira Miliyan 50 daga kamfanin Oranto Petroleum Ltd, bai biya ba.
Wani matashi dan garin Jos, babban birnin jihar Plateau wanda ke tuka adaidaita ya kawo wani sabon salo a sana'ar tasa inda ya kawata kekensa da kofofin gilasi.
Kazeem Bamidele ‘dan shekara 50 a Duniya, yana kotu ana shari’a da shi tare da wasu mutanen da sun tsere, ana tuhumarsu da satar wayoyi 76 a yankin Ajegule.
Kimoi Jerotich, wata mata mai yara uku ta bai wa jama'a mamaki bayan wasikar daukar aikin da tayi wa yaranta biyu ta bayyana. Zata dinga biyansu 105k a sati.
Kwanaki kaɗan bayan ɗan takarar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya gana da Obasanjo, Farfesa Imumolen na Accord Party ya ziyarci tsohon shugaban a Abeokuta.
Hukumar agajin fasaha ta DTAC, ma’aikatar harkokin waje ta nemi hazikan ’yan Najeriya da su cike foma-foman neman aiki a fannonin koyarwa da fannin likitanci.
Ministan kwadago da samar da ayyuka kuma shugaban kungiyar yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na APC, Festus Keyamo, ya bada dalilin da yasa Shugaba Mu
Kungiyar yada da'awar addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah watau JIBWIS ta bayyana cewa ta samu naira miliyan dari da bakwai (N107m)
Kamfanin Man Fetur na Najeriya na (NNPC) ya ba da bahasin dalilin da ya sa har yanzu bai tura ko kobo daga kudaden cinikin mai tun farkon 2022 zuwa yanzu ba.
Masu zafi
Samu kari