Latest
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar duba a wani ofishin kamfen din 2023 nasa da aka gina a babban birnin tarayya.
An yanke wa ƙwararren ɗan kwallo, Jacob Wisdom Chukuemeka hukuncin daurin shekaru 12 kan laifuka masu alaka da damfara ta intanet da mallakar kudaden haram.
Hukumar ƴan sanda ta miƙa gawawwakin mabiya ɗarikar Shi'a waɗanda ake zargin ƴan sanda sun kashe su ne a shekarar 2019 a yayin wata zanga-zangar neman sakin
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya taba kakabawa gwamnatin Najeriya wajen ta'azzarar ayyukan barna daga 'yan awaren IPOB ta su Kanu.
Wata rundunar jami’an kwastom ta ƙasa na reshen FOU-A a jiya, ta yi nasarar kama manyan bindigu biyu haɗin gida da ƙunshin alburusai 35 daga hannun masu fasa.
Kotun daukaka kara ta Mai shari’a Georgewill Abraham ta bukaci ayi sulhu. Ana sa rai nan da gobe a ji an sasanta tsakanin Gwamnati da malaman jami’a watau ASUU.
A wurin wani gangamin taro da aka shirya a Bauchi, tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, yace jam'iyyar PDP ta yi zarra ta kowane fanni a Najeriya.
Dandazon mutane a shafin TikTok sun kamu da kaunar wani yaro mai suna Mubarak saboda irin kwazon da yake dashi na yadda ya kware a yaren turanci gashi kuma
Shahararen attajirin nan Cosmos Maduka, mamallakin kanfanin Coscharis Group, ya ba wa mutane mamaki a yayin wani taro a cocin Calvary Bible Church da ke Idimu.
Masu zafi
Samu kari