Latest
Isah Barde daga Kano na daya daga cikin mutanen da suka ci gajiyar annobar korona, domin wannan ya basu damar yin wasu abubuwa da suka sa su zama shahararru.
Rahoto daga jihar Ogun ya nuna cewa da tsakar dare yayin da gari ya fara wayewa, wata Tankar Man Fetur Ta fashe inda ta yi sanadin mutuwar mutum biyu A jihar
Mun ji labari Mai girma gwamnan jihar Bauchi, Bala Abdulqadir Mohammed yace Atiku Abubakar zai lashe zaben Shugabancin Najeriya, ya hada-kan al’ummar kasar.
Shugaban kasa Muhamadu Buhari ya bayyana farin cikinsa kan sakin fasinjoji 23 na jirgin kasa da suka dade hannun ‘yanci.Buhari ya taya iyalan fasinjojin murna.
Atare Awin ta bar mukaminta a Delta saboda tayi maganar siyasa. An fatattaki Mai bada shawarar saboda ta yabi farin jinin Peter Obi, ‘Dan adawar Ifeanyi Okowa.
Dukkan fasinjojin farmakin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna na ranar 28 ga watan Maris 2023 sun shaki iskar ‘yanci kamar yadda gwamnatin tarayya ta bayyyana.
Za a ji jam'iyyar APC ta ce jiga-jiganta sun yi nasarar dinke wata baraka da batun hada gangamin yakin neman zabe na dan takararta na shugaban kasa ya haddasa.
Mele Kolo Kyari ya bayyana gaban kwamitin Majalisa, yace sun gano bututu mai 4km wanda aka yi shekaru tara ana satar mai ta cikinsa a yankin yankin Neja Delta.
Ministan sadarwa da tattalin arziki na zamani, Isa Ali Ibrahim Pantami yace ma’aikatarsa ta kammala yin ayyuka sama da 2000 a fadin tarayyar kasar a shekaru uku
Masu zafi
Samu kari