Latest
Hamshakin ‘dan kasuwan nan fetur, Femi Otedola, ya girgiza diyarsa da kyautar gida mai kimar £5,000,000 daidai da N2.6 biliyan a kudin Najeriya tana cika 30.
Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun sheke yan bindiga masu yawan gaske a wani zazzafan artabu da suka yi da su a karamar hukumar Bukuyyum ta jihar Zamfara.
New Nigerian People’s Party (NNPP) tana so Buhari Ya Ja-Kunnen Gwamnonin APC. Za a ji cewa dalili kuwa shi ne harin da APC ta kai wa tawagar PDP a jihar Borno.
Wani bidiyo da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno wata babbar mota cike da kudade yan naira dubu-dubu da aka fito da su daga wata jihar arewa, duk sun rube.
Naja’atu Mohammed, mamba a Hukumar Dauka da Hukunta ‘Yan sanda, PSC, ta caccaki Shugaban Kasa Muhammadu Buhari akan yafe wa tsofaffin gwamnoni, Joshua Dariye na
Wani matashi ya tuhumci Sarkin Shagamu da fasa masa ido kan zargin cewa ya yi rawa da matarsa a wani bikin bazday a gidan Otal da suka halarta ya tafi girki.
Mabiya addinin KIrista a Nigeria na arewacin kasar na kuka bisa ga yadda aka maida su saniyar ware wajen fitar da dan takarar mataimakin shugaban kasa na APC.
Dan takaran shugaban kasan jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi alkawarin cigaba da kokari don ciyar da Najeriya gabaa.
Rundunar yan sandan jihar Enugu ta kama wata budurwa yar shekara 18 da mahaifiyarta a Olocha-Adogba a Agwu, karamar hukumar Awgu kan kisar jinjiri da ta haifa.
Masu zafi
Samu kari