Latest
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana yadda ta shawo kan lamarin tsaro da ya kunno kai a lokacin da 'yan ta'adda suka so kai hari kan masu akda kuri'u a kasar.
Kotun koli ya bayyana maye gurbin Shekarau da Hanga a matsayin dan takarar sanatan Kano ta tsakiya a majalisar dattawa ta Najeriya a zaben bana da a ka yi.
Abokin takarar Nura Khalil, dan takarar gwamnan NNPP ya bayyana komawa tsagin dan takarar gwamnan jam'iyyar APC Dikko Radda a zaben gwamna mai zuwa nan kusa.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) zata ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu na yin amfani da katin zaɓe na wucin gadi a ranar zaɓe. Hukumar tace bata yarda.
Femi Gbajabiamila yana shirin watsi da kujerar Majalisa a Najeriya, yana so a nada shi a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa a mulkin Bola Tinubu.
Wata mai suna Blessing Olaitan, wacce ta kira kanta kwararriyar yar gidan magajiya ta kai kara kotu cewa wani kwastoma ya yaudare ta ya tura mata alat din bogi.
Kungiyar Yarbawa ta ce bata amince da nasarar da Bola Tinubu ya samu ba, sun ce Peter Obi ne ya samu nasara amma aka yi murdiya aka ce Tinubu ne ya ci kawai.
Wasu ɓarayin doya a jihar Kogi, sun halaka wani ƙaramin yaro har lahira a gonar mahaifin sa. Yaron dai ya gamu da ajalin sa ne bayan yayi ƙoƙarin kama ɗayan su.
Fadar shugaban kasa ta fadawa Jam’iyyun PDP da LP cewa Bola Tinubu zai karbi mulkin kasa, an ji cewa ba za soke zaben nan ba ko wanene zai zama shugaban kasa.
Masu zafi
Samu kari