Latest
Babban jigon jam'iyyar NNPP na kasa, Shehu Ningi ya sanar da sauya shekarsa daga jam'iyyar su kwankwaso inda tuni Bashir Ahmad ya fara zawarcinsa zuwa APC.
Gwamnan jihar Kuros Riba, Ben Ayade, ya bayyana wa duniya cewa babu ɗan yakarar shugaban ƙasan da ya kama kafar Bola Tinubu a cancantar gaje shugaba Buhari.
Rayuwar wani matashin dan Najeriya, Fawaz ya sauya sannan ya samu damar haduwa da biloniyan Najeriya, Elumelu. Sauyawarsa ya burge mutane a soshiyal midiya.
Wata kyanwa mai shekaru 27 a duniya ta shiga kundin tarihin Guinness saboda jmawar da ta yi a duniya. An bayyana adadin hannayen da ta zauna a wurinsu duka.
Shugabar matan jam'iyyar APC ta ƙasa, Betta Edu, ta ɗauki alkawarin tattarawa Bola Ahmed Tinubu kuri'un Najeriya miliyan 40m a babban zaben 2023 mai zuwa .
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa tace Kotun majistire a Sakkwato ta ya ke wa Nasiru Idris, wanda aka kama da PVC sama da 100 hukuncin gidan yari na shekara.
Sanata Adeleke Ademola ya tabbata sabon zababben Gwamnan jihar Osun bayan rantsuwar kama aiki da ya karba a yau Lahadi, 27 ga watan Nuwamba wurin karfe 11:54.
Tsohon sanata mai wakiltan yankin Kogi ta yamma a majalisar dattawa, Dino Melaye ya ce masu tura Asiwaju Tinubu ya nemi takarar shugaban kasa basa kaunarsa.
Yayin da babban zaɓen 2023 ke kara kusantowa, jam'iyyar APC reshen jihar Sakkwato ta samu gagarumin goyon baya a kokarin ta na kwace mulki daga hannun PDP.
Masu zafi
Samu kari