Latest
Shugaban jam'iyyar APC mai mulki kuma tsohon gwamnan jihar Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce babu inda a tarihin Najeriya aka yi zaɓe cikakke babu aibu.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta shuga ganawa da lauyoyi 60 na Peter Obi kan lamarin da ya shafi zaben shugaban kasa da aka yi a watan da ya gabata na bana.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya gargaɗi bankunan kasuwanci su dakatar da baiwa mutane tsohon naira idan sun san ba zasu karba ba idan an kawo musu.
Sani Liti wanda shi ne Shugaban Jam’iyyar NNPP na Katsina ya fayyace dalilin bin APC. Liti ya ce ba su sauya-sheka ba, a zaben Gwamnan ne kurum suke tare da APC
Gwamnan babban bankin Najeriya, Mista Godwin Emefiele, ya ƙaryata labarin da ake yaɗa wa cewa ya na da shirin kawo wa Tinubu da APC cikas a zaben gwamnoni.
Wasu 'yan bindiga a jihar Zamfara sun aikata mummunan barna ta hanyar sace mijin wata mata tare da 'ya'yanta hudu a wani yankin jihar Zamfara da ke a Arewa.
Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai saka labule da zababbun yan majalisar tarayya na jam'iyyar All Progressive Congress (APC) a fadar shugaban kasa.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya wanda ke nuno tsoffin kudi da aka nika kuma ake tunanin babban bankin CBN ne ya watsar da su ya haddasa cece-kuce.
Shafin yanar gizon hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi, NDLEA ya samu matsala a daidai lokacin da ta fara dibar ma’aikata saboda yawan masu neman aiki.
Masu zafi
Samu kari