Latest
Magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar a jihar Ribas sun ce ba za su yi wa Gamna Wike biyayya ba.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Babagana Monguno mai ritaya ya ce za su lamunci ayyukan gwamnoni masu amfani da 'yan daba yayin kamfen ba.
Miyagun yan bindiga sun kai hare-hare daban-daban a kuyukan yankin kananan hukumoin Goronyo da Sabon Birni a jihar Sakkwato, sun kashe mutane 7 sun sace 5.
Jama’a sun tofa albarkacin bakinsu a soshiyal midiya bayan hira tsakanin budurwa maciya amana da saurayinta ya bayyana. Ya ga tana cin amanarsa ta GB Whatsapp.
Wani direban mota ya taro rikici bayan da ya sheke wani mutum garin tserewa a gidan mai bayan da aka siyar masa mai. Ana zaton ba zai biya kudi ba, don aka.
Wata yar karamar yarinya wacce watanninta 19 a duniya ta yi fice a TikTok saboda baiwarta na sanin sunayen manyan biranen kasashe. Ta san cewa a UK take zama.
Babbar Kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta rushe zaben fitar da ɗan takarar gwamnan jihar Abiya karkashin inuwar APGA, ta umarci a sake sabo .
Shugaba Buhari ya yiwa gwamnoni wankin babban bargo kan abun da ya bayyana a matsayin rashibn adalci da suke yiwa masu madafun iko a matakin kananan hukumomi.
Dalibin kwallejin ilimi a jihar Bauchi mai suna Kamaludeen Musa ya halaka abokinsa kuma dan ajinsu mai suna Usman Umar da wuka yayin da rikici ya shiga tsakani.
Masu zafi
Samu kari