Latest
Gwamnan PDP mai ci da wasu jiga-jigan jam'iyyar sun ki halartar taron da aka gudanar a jihar Oyo a yau dinnan. Ana kyautata zaton wannan na da nasaba da Atiku.
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara ta tabbatar da halaka wani ‘Dan bindiga tare da kama wasu shida da ake zargi. Suna daga cikin yaran Bello Turji da Kachalla.
Sowore, dan takarar shugaban kasa na AAC, ya ce baya bukatar goyon baya daga mutanen da suka lalata Najeriya, a martaninsa kan goyon bayan Obi da OBJ ya yi
Farkon wannan makon ne Babban Mai Binciken Kuɗin PDP na Jihar Gombe, Honorabul Mahmoud Mohammed Wafa ya fice daga jam’iyyar, ya koma NNPP mai alamar kayan dadi.
A labarin da muka samo, dan takarar shugaban kasa na APC ya bayyana ajihar Edo domin tallata aniyarsa ta gaje kujerar Buhari a zaben 2023 mai nan ba da jimawa.
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya sanya dokar zaman gida tsawon awanni 24 a kowace rana biyu bayan ci gaba da ruruwar wutar rikici tun ranar Talata.
Yan sanda a jihar Katsina sun yi nasarar dakilew wani hari da yan bindiga suka kai kauyen Karfi da ke karamar hukumar Malumfashi, sun kuma yi nasarar ceto wani.
Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya ce idan har ya ci zaben shugaban kasa na 2023, dalibai za su dena biyan kudin JAMB, NECO da WAEC
Fitaccen dan kwallon kafan Portugal ba zai buga wasan farko da aka tsara ba a kasar Saudiyya saboda kakaba masa haramci da aka yi a kwanakin baya; a United.
Masu zafi
Samu kari