Latest
Fada ya kaure tsakanin jami'in hukumar NSCDC da wani dan bautar kasa a ranar Asabar, 17 ga watan Yuni kan abinci a wajen wani taro inda suka ba hammata iska.
Uwargidan shugaban kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa mata sun cancanci karin mukaman shugabanci domin bayar da gudunmawarsu wajen ci gaban kasar.
Hukumar DSS ta bankado wani shirin ƙulla-ƙulla da ake shiryawa kan gwamnatin tarayya da hukumar saboda cafke dakataccen gwamnan babban bankin Najeriya, Emefiele
Shugaba Bola Tinubu ya ci gaba da shammatan yan Najeriya a cikin makonsa na uku a matsayin shugaban kasar Najeriya da wasu manyan matakai 4 a wurare da dama.
Ƴan sanda sun tabbatar da sun mayar da dukkanin motocin tsohon gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, da suka kwace gidajensa. Kotu ce ta umarci yin hakan.
Sarkin Musulmi a Najeriya ya bayyana ranar da ya kamata Musulmai su fara duba jinjirin watan babban sallah wanda ke kara gabatowa kuma za a yi nan da kwanaki.
An bukaci dan takarar gwamnan jam’iyyar PDP a jihar Kogi, Dino Melaye, da ya amsa tambayoyin da aka yi masa domin kotun zaben shugaban kasa ba wajen wasa bane.
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda zai tura kudiri zuwa majalisa domin inganta tsaro. Tuni mutane su ka fara yabawa wannan mataki da sabon Gwamna ya dauka
Tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da da babban limamin masallacin Uso da ke karamar hukumar Akure ta arewa a jihar Ondo, Alhaji Ibrahim Bodunde Oyinlade.
Masu zafi
Samu kari