Latest
Wasu ma'aurata sun shiga rudani bayan kwashe shekru 10 da auren, sun gano cewa ba bu aure tsakaninsu kasancewarsu 'yan uwa ne na jini, bidiyon ya ja hankali.
Wani dan takarar gwamnan jam'iyyar APC ya bayyana sauya sheka zuwa PDP saboda wasu dalilai da ba a bayyana ba. Gwamnan PDP ya yi masa tarba mai kyau a jihar.
Wani babban abin mamaki ya faru yayin da waya mafi tsada a duniya ta daina daukar manhajar sadarwa ta WhatsApp. An bayyana dalilin da yasa aka hana wayar haka.
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta yi All-wadai da yadda wani direba ya banke jami'inta, ya ji masa mummunan rauni ya yi fecewarsa a kan wata gadar jihar.
Shugaban babbar jam'iyyar hamayya ta kasa watau PDP, Dakta Iyorchia Ayu, ya musanta rahoton da ake yadawa cewa ya lallaba Patakwal wurin gwamna Nyesom Wike.
Wata matashiyar mata ta kama hauka tuburan a mararrabar Jahi da ke Abuja sannan ta fara kiran wata mai suna Angela tana ihu tare da neman ta bar mata mijinta.
A wata hira da aka yi, Rabiu Kwankwaso ya yi bayanin matsalarsa da Peter Obi da kuma yadda yakin zaben su yake tafiya, ya ce su za suyi nasarar karbe mulki.
Shugaban yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa a jam'iyar PDP, Tambuwal yace dan takarar su ne kawai zai iya magance matsalar tsaro da satar a Nigeria
Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano DSP Abdullahi Haruna ya bayar da sanarwa yadda wasu ahli suka rasa ransu sakamakon amfani da gawayi dan jin dumia gidansu
Masu zafi
Samu kari