Latest
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuna lokacin da wasu mutane suka tsitsoye wani mutum kan ya bukaci kanwar matarsa da ya yi wa ciki ta zubar da shi.
Wani faifan bidiyo da ya yadu, inda wata budurwa ta rufe fuskarta a wani otal saboda kunya bayan kawayenta sun gano ta tana gadi a otal bayan ta musu karya.
Wani matashi dan Najeriya wanda ke da shekara 19 a duniya ya fada son wata yarinya yar shekara 17 kuma yanzu haka suna shirin shiga daga ciki nan da watanni.
Malam Dikko Umaru Radɗa, sabon gwamnan jihar Katsina ya zakulo mutane bakwai (9) ya naɗa su a matsayin shugabannin wasu hukumomin gwamnatin jiha guda tara.
Gwamnan jihar Kaduna, Sanata Uba Sani, ya kafa wani kwamiti da zai binciki kwangilolin da tsohon gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufai ya bayr a lokacin.
Wata kotun yanki a jihar Plateau ta yanke wa wani yaro mai shekaru 18, Ibrahim Ali daurin watanni uku a gidan kaso ko kuma biyan tara N10,000 da diyya N20,000.
Tafiyar Shugaban ƙasa Bola Tinubu zuwa ƙasar waje kwanaki kaɗan bayan hawa mulki, ya ɗora ne daga al'adar da shugabannin ƙasar nan tun daga 1999 su ke da ita.
Farashin fetur zai haura N540 da ake saya yanzu a gidajen mai, kudin zi danganta da farashin kudin waje. Wani ‘dan kasuwa ya ce abin farashi zai kusan N700
Wata kungiya da ake kira 'Concerned PDP League' (CPDPL), ta ce ba za ta bai wa Aminu Tambuwal goyon bayanta ba wajen zama shugaban marasa rinjaye na Majalisar.
Masu zafi
Samu kari