Latest
Dan takarar shugaban a AAC ya gamu da tasku yayin da mabiyansa 'yan takarar gwamna suka bayyana barinsa saboda wasu dalilai. Yanzu haka dai ba sa tare dashi.
‘Danuwan ‘dan takaran mataimakin Gwamnan Kano a APC, Bello Sule Garo zai zabi jam’iyyar NNPP daga sama har kasa a zaben da za a shirya a Fubrairu da Maris.
Babban bankin Najeriya watau CBN ya ayyana cewa tuni takardun tsoffin N200, N500 da N1000 da aka sauya suka zama garamun amfani da su a Najeriya tun 10 ga wata.
Gamayyar kungiyoyin arewa sun bayyana cewa yanzu ne lokacin da yan arewa za su saka wa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu da taimakon da ya dade yana yi ma yankin su.
Wasu bankunan ‘yan kasuwa a fadin Najeriya sun daina karbar tsofaffin takardun kudi. Sun ce suna jiran umarni daga babban bankin Najeriya kafin daukar mataki.
Wani jigo a PDP ya fitar da hasashen zaben 2023, ya hango wanda zai zama sabon Shugaban Kasa. Dele Momodu ya ce Atiku Abubakar yana kan hanyar samun nasara.
Hukumar DSS ta saki tsohon ministan sufirin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, bayan ya shafe tsawon awanni 5 tana masa tambayoyin kan cewa za a yi juyin mulki.
An gurfanar da wata Amarya kai suna @yar Albarka a jihar Kano bisa zargin watsawa mijinta ruwan sanyi har ya fada rashin lafiya saboda kawai ya hanata kudi.
Rabiu Kwankwaso da mutanensa sun bar filin tashi da saukar jirgin sama na Nnamdi Arzikwe da ke babban birnin tarayya a Abuja, sun sake shiga Neja domin kamfe.
Masu zafi
Samu kari