Latest
Kwanaki kalilan gabanin babban zaben wannan shekarar da muke ciki a Najeriya, gwamnatin Kogi ta tabbatar da kai harin bam Sakatariyar Okehi Litinin da daddare.
Wani lamari mai ban tausayi ya faru a garin Amagu Ihube a karamar hukumar Okigwe dake jihar Imo ranar Talata yayin da yan ta'adda suka kona dattijuwa da ranta.
Tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani ya gargadi 'yan Najeriya kan zaben dan takarar shugaban kasa saboda shugabannin addinansu sun nemi su yi haka.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar PDP, ya bayyana cewa cikin ruwan sanyi zai kayar da abokin hamayyar sa, na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu.
A yayin da ake tunkarar babban zaben shugaban kasa na 2023, wata zaben jin ra'ayi na shafin intanet da aka yi ya nuna cewa Bola Tinubu na APC zai ci zaben 2023.
Babban bankin Najeriya ta karyata wata takarda da mutane ke yaɗawa a soshiyal midiya wacce ta yi ikirarin bankin ya kara wa'adin amfani da tsoffin takardun kuɗi
'Yan Najeriya sun yi martani yayin da bidiyon wani kwandastan mota ya yadu inda yake fada ma fasinjoji cewa yana da na’urar POS ga wadanda basu da tsabar kudi.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya samu wani gagarumin tagomashi, malaman addini 100 sun koma bayan sa a jihar Rivers
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP ya yi alkawarin sharewa yan Najeriya kuka idan ya zama shugaban kasan Najeriyarmu.
Masu zafi
Samu kari