Latest
Tsagerun 'yan daba a kauyen Dakasoye da ke karamar hukumar Garun Malam ta jihar Kano sun caki wani dan kasuwa, Alhaji Auwalu Gambo, a safiyar ranar Litinin
An yi wata yar karamar dirama tsakanin mata da miji yayin da matar ya kawo masa abinci yana zaune, magidancin ya umarci ta duƙa kan guiwarta kafin ya karɓa.
Ƙasurgumin shugaban ƴan bindiga Bello Turji ya sako mutum 20 da yaransa suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara. Ya kuma yi alƙawarin sako ƙarin wasu mutanen.
Gwamnatin jihar Kano, ƙarƙashin jagorancin Injiniya Abba Kabir Yusuf, wanda aka fi sani da Abba Gida Gida, ta yi ƙarin haske kan ma'aikata 10,800 da aka dakata.
Wata sanarwa da aka wallafa ta neman wanda zai yi aikin kuƙa da karnuka a kasar Burtaniya ta so tayar da yamusti sakamakon zunzurutun kuɗin da aka sa a albashi.
Gwamna Hope Uzodimma na jihar Imo ya gana da takwaransa na jihar Lagas, Gwamna Babajide Sanwo-Olu kan rikicin Inyamurai yan kasuwa da Yarbawa a jihar Lagas.
Hukumar kula da harkokin 'yan sanda a Najeriya (PSC) ta amince da tura sabbin kwamishinonin 'yan sanda zuwa jihohi 8 a kudu da arewacin Najeriya ranar Jumu'a.
An ba gwamnatin tarayyar Najeriya da hukumomin tsaro wa’adin awanni 72 domin su kama tsohon shugaban tsagerun yan bindigar Neja Delta Mujahid Asari-Dokubo.
Femi Falana (SAN) ya buƙaci hukumar yan sandan farin kaya ta gaggauta kammala bincike kana ta gurfanar da dakataccen shugaban EFCC, Bawa da Godwin Emefiele.
Masu zafi
Samu kari