Latest
Wasu miyagun mahara sun kashe direban mota yayin da suka bude wa ayarin dan takarar majalisar tarayya a inuwar jam'iyyar PDP a jihar Enugu, Oforchukwu Egbo.
Shugaban jam'iyyar, APC, na kasa, Abdullahi Adamu ya karyata cewa akwai wasu masu yin zagon kasa a fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari da ake kira 'cabal'.
A labarin da muke samu, an bayyana yadda 'yan ta'adda suka kutsa tare da sace matar basaraken jihar Imo da kuma kone wasu gidajen shugabannin APC da LP ajihar.
Muna Bawa Yan Najeriya Hakuri Abisa Zaben da Muka saka Sukayi Na APC, Mun fita Daga Tafiyar, Zuwa PDP ta Atiku Abubakar Da Okowa - CewarKungiyar Magoya Baya
Yayin da ake shirye-shiryen shiga lokacin babban zaben Najeriya, wani mafarauci ya bankado tulin dubban katunan zabe da aka boye cikin jaka a jejin Anambra.
Babbar jam'iyyar adawa watau PDP a ƙaramar hukumar Magumeri ta nutae zuwa cikin inuwar APC mai mulki domin goyon bayan gwamna Babagana Umaru Zulum a Borno.
Wani maroki ya zo da sabon salo yayin da ya ba da lambar akanta a bashi hakkinsa na buga ganga. Ya fadi sunan banki da asusu a wani bidiyin da muka gani yawo.
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bukaci ’yan takarar da za su fafata a dukkan matakai da su garzaya kotu idan basu gamsu da sakamakon zaben hukumar INEC ba.
A ranar Asabar 25 ga watan Fabrairun shekarar 2023 ne ake fatan yin zaben shugaban kasa da na yan majalisar tarayya a Najeriya, da bvas za a tantance masu zabe.
Masu zafi
Samu kari