Latest
Tsohon mataimakin shugaban jam'iyyar APC na Arewa maso Yamma, Salihu Lukman ya ce ƴan majalisun tarayya da na jihohi sun zama ƴan amshi shata a Najeriya.
Wata mata mai suna Ella Jeffery ta dauki hankulan masu amfani da shafukan sada zumunta da hukumar shige da fice da ta kasa bayan yaga fasfon mijinta.
Daga karshe WAEC ta fitar da sakamakon jarabawar WASSCE na shekarar 2024. Legit Hausa ta samu sanarwa daga hukumar jarabawar a safiyar Litinin 12 ga Agusta, 2024.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi martani ga gwamnan Oyo, Seyi Makinde bayan ya yi korafi kan kudi N573bn da gwamnatin tarayya ta ce ta tura ga jihohi.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun bude wuta kan fasinjoji a jihar Taraba yayin da suke tafiya cikin mota. 'Yan bindigan sun hallaka dukkanin mutanen da ke cikin motar.
Majalisar dattawa ta mayarwa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani sannan ta ce ‘yan majalisar tarayya ba sa samun tukuicin kudi daga fadar shugaban kasa.
Wani matashi, Safiyanu Mohammed mazaunin Rangaza ya dau ki hankali bayan ya mayar da jaka da tsinta makare da kudi a hanyar sana'arsa ta adaidaita sahu.
Mata da miji da 'ya'yansu 5 sun mutu bayan cin rogo a karamar hukumar Shagari a jihar Sokoto, gwamnatin jihar za ta dauki matakin bincike bayan zuwa kauyen.
Tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano a zamanin mulkin Abdullahi Ganduje ya gaskata Dan Bello kan zargin Murtala Garo da wawure kudin gwamnatin jiha.
Masu zafi
Samu kari