Latest
Wasu allunan da ke tallata shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu sun fara bayyana a birnin tarayya Abuja. Ana tallata Tinubu ne domin zaben 2027 da ke tafe.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai fatmaki asibitin PHC da ke kauyen Kuyallo a karamar hukumar Birnin Gwari, sun sace ma'aikatan jinya da majinyata a Kaduna.
A wannan labarin, kun ji cewa wani gini ya sake faduwa a karamar hukumar birnin jihar Kano yayin da ake ci gaba da samun mamakon ruwan sama a sassan jihar.
Kungiyar kwadago ta NLC ta shiga taron gaggawa bayan kama shugabanta, Joe Ajaero da jam'ian DSS suka yi a Abuja. NLC ta bukaci taimakon kungiyoyi.
A labarin nan, kungiyar malaman jami'o'i ta kasa (ASUU) ta tabbatar da cewa gwamnati da kusoshin ASUU za su sake ganawa a ranar Laraba, 11 Satumba, 2024.
Kungiyar kwadago ta yi martani bayan jami'an DSS sun kama shugaban kwadago, Joe Ajaero a birnin tarayya Abuja. Yan kwadago sun bukaci a daina cin zarafinsu.
Wasu jami'an rundunar sojojin Najeriya sun afka garin Okuama da ke ƙaramar hukumar Oghelli a jihar Delta, rahotanni sun nuna mutane sun yi takansu.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an hukumar DSS sun kwace ikon ofishin kungiyar SERAP na Abuja awanni bayan da ta nemi Shugaba Tinubu ya janye karin kudin fetur.
Wani dan Najeriya daga Kano da ke aikin bincike a Korea ta Kudu, Dakta AbdulQaadir Yusuf Maigoro ya kirkiri na'urar da za ta yaki zazzabin cizon sauro.
Masu zafi
Samu kari