Salisu Ibrahim
5655 articles published since 29 Dis 2020
5655 articles published since 29 Dis 2020
Masana sun bayyana illolin da ke tattare da kwana da garwashin wuta domin jin dumi. An fadi kuma mafita ga abin da ya kamata a yi idan za a ji dumi a sanyi.
Rahoton da muke samu daga jihar Kaduna ya bayyana yadda aka kai ga hallaka wani kasurgumin dan bindigan da ya addabi jama'a a jihar Kaduna da ke Arewacin kasar.
Yayin da ake ci gaba da bikin sallah, wasu tsagerun 'yan bindiga sun hallaka wasu mutane a jihar Sokoto da basu ji ba basu gani ba daren Lahadi kamar yadda ya zo.
Sarkin Kano ya mika sakon taya murnar babbar sallah ga jama'ar Kano a daidai lokacin da ake bikin sallah a wannan shekarar jim kadan bayan sake nada shi.
'Yan Najeriya sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda aka fara tunanin siyan sabbin jirage ga shugaban kasa da mataimakinsa a cikin wannan yanayi.
Hukumomi sun bayyana kame wasu mutum 18 da aka ce mahajjatan bogi ne a daidai lokacin da suke shirin shiga birnin Saudiyya ana kwana biyu Arfa a kasar.
An kama wasu kayayyakin kwayoyi da ake shirin siyarwa a lokacin bikin sallah a jihar Kano. An bayyana wadanda aka kamo da ake zargin suna da hannu.
Dr Isa Ali Ibrahim Pantami ya bayyana falolin dake tattare da watan Zul-Hijjah, watan da ake aikin hajji a cikinsa da kuma babbar sallah a kasashen musulmai.
Shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya tsara cin bashin da zai gyara tattalin arzikin kasar nan cikin sauki. An bayyana yadda ya tsara cin bashin a bana.
Salisu Ibrahim
Samu kari