Salisu Ibrahim
5588 articles published since 29 Dis 2020
5588 articles published since 29 Dis 2020
Wani bincike ya nuna yadda wasu kasashen Afrika da suka fi cin hanci da rashawa a nahiyar. An bayyana cewa, a yanzu haka dai babu Najeriya a kasashen 10.
'Yan Najeriya sun bayyana bacin ransu bayan ganin yadda Super Eagles ta fadi a wasan karshe na AFCON 2023, sun ce laifin shugaban kasa Tinubu ne.
Gwamnan jihar Ekiti ya bayyana bukatar a yiwa 'yan Najeriya ka'ida wajen amfani da kafafen sada zumunta duba da yadda batutuwa ke yawa ba tare da tacewa ba.
'Yan wasan Super Eagles za su samu goyon bayan mataimakin shugaban kasa a wasan karshe na AFCON da ake bugawa a halin yanzu. AN bayyana yadda aka yi.
Dillalan tabar wiwi a kasar Moroko sun ce sun yanke hulda da Isra'ilawa saboda gallazawa 'yan Falasdinu a kwanan nan bayan barkwar yaki a yankin.
'Yan jihar Kano na ci gaba da bayyana kokensu a daiai lokacin da aka rasa samun rigar 'yan kwallon Super Eagles a duk fadin jihar yayin da aka zo karshen wasa.
An ga bidiyon yadda wani matashi ya siye abincin wata mata tare da rabawa mabukata a bakin titi. Jama'a sun shiga murna a lokacin da yake raba abincin.
An bayyana yadda farashin amn jirgin sama ya karu a Najeriya bayan da aka bayyana kadan daga abin da ya jawo karuwar cikin kankanin lokaci a kasar nan.
Gwamnatin Tinubu ta bayyana hanyar da take bi wajen tabbatar da ta dawo da kimar Naira a daidai lokacin da ake ci gaba da kuka kan faduwar kudin.
Salisu Ibrahim
Samu kari