Muhammad Malumfashi
19639 articles published since 15 Yun 2016
19639 articles published since 15 Yun 2016
Tun da an zabi Bola Tinubu da Kashim Shettima, Osita Izunaso yana ganin idan za ayi adalci, Kudu maso gabas ya kamata a kai kujerar shugaban majalisar dattawa.
A wani kauye da yake cikin karamar hukumar Kabba Bunu ta jihar Kogi, ‘Yan bindiga sun kai harin tsakiyar dare, sun yi awon gaba Mai Martaba da wasu mutum biyu.
Hon. Mark Tersee Gbillah ya ce akwai wasu kudi da ake zargin sun yi kafa a Najeriya, wasu jami’an gwamnati sun karbi kudin da ba su shiga asusun gwamnati ba.
Kamfanin Atiku Abubakar ya yi sanadiyyar rasa aikin Hadiza Bala Usman, an fahimci haka a littafin “Stepping on Toes: My Odyssey at the Nigerian Ports Authority”
Gidauniyar Abdul Samad Rabiu Africa initiative ta tallafawa wasu makarantu da Naira biliyan 22. Jami’o’in da za su amfana sun hada da Uni Uyo, Uni Jos, UniLagos
Hadiza Bala Usman ta bada labarin abin da ya hada ta fada da gwamnati. A karshe Rotimi Amaechi ya ga bayan ta, duk da bincike ya nuna ba ta aikata wani laifi ba
Kwanan nan Gwamnoni APC za su hadu da ‘Yan majalisar NWC da Bola Tinubu. Kwanaki kadan suka rage a rantsar da sabuwar majalisar tarayya, APC na cikin rudani.
Tun da aka samu Musulmai biyu da za a rantsar a matsayin shugaban kasa da mataimaki, Mataimakin Shugaban APC na Arewa bai yarda Musulmi ya karbi Majalisa ba.
Mai girma Muhammadu Buhari ya kafa kwamitoci akalla 40 da suka yi aiki a kan harkoki da-dama. Aikin kwamitiocin Gwamnatin ya lakume fiye da N20bn a mulkin APC.
Muhammad Malumfashi
Samu kari