Rundunar soji ta caccaki dan majalisa kan cewa da yayi yan matan Dapchi 110 na Yobe har yanzu

Rundunar soji ta caccaki dan majalisa kan cewa da yayi yan matan Dapchi 110 na Yobe har yanzu

- An rahoto cewa rundunar soji ta caccaki dan majalisa Goni Bukar kan cewa da yayi har yanzu yan matan Dapchi 110 na Yobe

- Rundunar ta ce dan majalisar baida masaniya game da abunda yake fadi

- Rundunar ta kuma bukaci Bukar da ya gabatar da kansa gabanta da kuma shigan tsaro domin zuwa wajen da ya ce yan matan suke

Rundunar sojin Najeriya ta maida martini ga ikirarin dan majalisa, Goni Bukar na cewa yan matan makarantar sakandare na Dapchi da yan Boko Haram suka sace na nan girke a Bulabulin wani kauye dake jihar Yobe.

Rundunar ta ce dan majalisar baida masaniya game da abunda yake fadi.

Rundunar soji ta caccaki dan majalisa kan cewa da yayi yan matan Dapchi 110 na Yobe har yanzu
Rundunar soji ta caccaki dan majalisa kan cewa da yayi yan matan Dapchi 110 na Yobe har yanzu

Rundunar tana ganin dan majalisan ya tozarta ta dawannan ikirari da yayi cewa ta gayyace shi yazo domin ya jagorance su zuwa kauyen day ace yan matan suke, jaridar The Nation ta ruwaito.

KU KARANTA KUMA: Gwamnatin Buhari bata da karfin kare yan Najeriya - Suswam

Idan zaku tuna a baya Legit.ng ta rahoto cewa Bukar, yace yan matan Dapchi 110 da yan Boko Haram suka sace a makarantarsu a jihar Yobe na a karamar hukumar Bulabulin dake jihar.

Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa

Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Authors:
Mudathir Ishaq avatar

Mudathir Ishaq Mudathir Ishaq is the head of the Hausa desk at Legit.ng. He studied Industrial Chemistry as first degree at the University of Abuja, Journalism (CSR Specialization) with the Michigan State University and runs MSc Industrial Chemistry from the Nasarawa State University, Keffi. With more than a decade experience in news reporting and content editing, he has interviewed influential personalities. He can be reached on: mudathir.ishaq@corp.legit.ng