Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Fadar shugaban kasa ta sake yin martani kan jita-jitan da aka ta yadawa game da Shugaban kasa Muhammadu Buhari lokacin da yake jinya a shekarun baya a Landan.
Tsohon shugaban PDP na kasa, Kawu Baraje a ranar Alhamis, 14 ga watan Oktoba ya ce jam'iyyar ta bai wa arewa zabin fitar da dan takarar shugaban kasa a 2023.
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir E-Rufai ya bayyana cewa saura kadan ya rasa kujerarsa a karo na biyu saboda ya yi wa malaman jihar gwaji dab da lokacin zabe.
Sakamakon hauhawar farashin iskar gas na girkida kananzir a yawancin sassan kasar, mazauna Makurdi sun koma dafa abinci da icce da gawayi a madadin gas din.
Wani dan majalisar wakilai ya zargi jam’iyyar All Progressives Congress mai mulki da kulla makirci don yin magudi ga sauran jam'iyyun adawa a babban zaben 2023.
Wani bidiyo da ya bayyana na wani liyafar aure ya nuno inda ango ya yi watsi da amaryarsa domin yin rawa da wata budurwa. Ya sha girgiza a filin da budurwar.
An gano uwargidar yayin da ta fashe da hawayen farin ciki bayan mijin nata ya yi mata kyautar babbar mota kirar Vanza a matsayin tukwicin haifa masa ‘da namiji.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Ken Nnamani, ya yaba da gudunmawar da babban jagoran Jam’iyyar APC na kasa, Bola Tinubu, ya bayar ga ci gaban dimokradiyya.
Shugabannin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) daga arewa a ranar Laraba sun gudanar da taron hadin kai gabanin babban taron jam’iyyar na kasa da za a yi.
Aisha Musa
Samu kari