Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun kashe yan ta’adda da dama a karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe bayan sun farmaki mafakar yan ta'addan da taimakon bayanai.
Wani bidiyo da ya shahara a shafukan soshiyal midiya ya nuna yadda aka yi rabon leda kunshe kayan attarugu da timatir a wajen wani biki da aka yi a jihar Lagas.
Wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun bindige jami’an yan sanda hudu a Amodo Obeagu da ke karamar hukumar Enugu ta kudu a jihar Enugu a ranar Asabar.
Dawayya ta ce duk wani jarumi da ya shahara ya kudin fim kadai ba zai iya rike shi ba, inda ta ce suna samun kudadensu ta hanyar talla, jakadanci da sauransu.
Mahara na ci gaba da kaddamar da hare-hare a garuruwan Zoma, Yangalo, Masamagu, Atabo da sauran garuruwan da ke makwabtaka a karamar hukumar Magama ta Neja.
Tsohon gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima ya jadadda goyon bayansa ga takarar Asiwaju Bola Tinubu, inda ya ce lokaci ne da arewa za ta saka masa da alkhairi.
Batun Ladin Cima na ci gaba da tayar da kura a masana'antar Kannywood, a yanzu haka jarumi Nuhu Abdullahi ya caccaki Naziru Ahmad kan yiwa lamarin kudin goro.
Shahararren mawakin nan kuma jarumi a masana’antar Kannywood, Naziru Ahmad wanda aka fi sani da sarkin waka ya gasganta zancen Ladin Cima na kudin da ake biya.
Furodusan masana’antar Kannywood, Nazir Adam Salihi, ya karyatu batun da jaruma Ladin Cima ta yi cewa ba a taba biyan ta kudi masu yawa ba a fitowar da take yi.
Aisha Musa
Samu kari