Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Zabin wanda zai shugabancin jam'iyyar All Progressives Congress a matakin kasa ya raba kawunan sanatocin jam'iyyar gabannin babban gangamin taron jam'iyyar.
Tsagerun yan bindiga sun kashe mutane biyar ciki harda wani malamin makaranta a hanyar Layin Lasan Tabanni da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna.
Tinubu ya nemi majalisar koli ta shari’a da ta kafa wani sashi na harkokin siyasa domin wayar da kan mabiya addinin game da samar da shugaban kasa Musulmi.
Jigon PDP, Bode George, ya bayyana cewa zai tattara ya koma kasar Ghana idan tsohon gwamnan jihar Lagas, Bola Tinubu, ya zama shugaban kasar nan a zaben 2023.
Gwamna Samuel Ortom ya yiwa shugaban kasa Muhammadu Buhari wankin babban bargo kan halin da kasar ke ciki, ya nemi ya sauka daga kujerarsa ya mikawa Osinbajo.
Gabannin babban taronta na kasa, tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff ya janye daga takarar kujerar shugaban jam’iyyar APC mai mulki na kasa.
Yan sandan jihar Imo sun kashe yan bindiga biyar da ake zaton yan kungiyar awaren IPOB ne a wani musayar wuta da suka yi a safiyar Lahadi, 20 ga watan Maris.
Fusatattun jama'a sun yiwa Musa Suleiman Nasko, dan majalisa mai wakiltan karamar hukumar Magama ta jihar Neja ruwan duwatsu da ihun ba ma yi da ya kai ziyara.
Gwamna Tambuwal na jihar Sokoto ya bayyana cewa shugaban kasa Buhari bai fahimci yadda ake shugabancin zamani ba. Cewa shi da Najeriya tamkar auren dole ne.
Aisha Musa
Samu kari