Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Jarumar fim Aisha Humaira ta karyata rade-radin da ke yawo cewa furodusar masana’atar wanda ya angwance a kwanan nan, Abubakar Bashir Maishadda, ya yaudare ta.
Gabanin babban zabe na shekarar 2023 mai zuwa, jam'iyyar PDP ta kayyade Naira miliyan a matsayin kudin fam da na nuna sha’awar tsayawa takarar shugaban kasa.
Babbar kotu da ke zama a Tafawa Balewa Square a ranar Laraba, 16 ga watan Maris, ta yankewa wani malamin addini mai shekaru 34, Fatai Afobaje, hukuncin kisa.
Jagoran APC na kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karfafa masa gwiwar gwada sa'arsa da ya sanar da shi yana so ya gaje shi.
Daurawa ya bayyana cewa bai yi wa'azin domin cin zarafi ko mutuncin wani ba, ya ce wa'azi ne da aka yi domin jan hankalin al'umma a kan duniya da kuma rudin ta.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da sake fasalin kwamitin gudanarwa ta hukumar yada labarai ta kasa (NBC). Bashir Bolarinwa ne sabon shugaban kwamitin.
Majalisar wakilai ta bayyana cewa wasu kudurori takwas sun tsallaka karatun farko a zaurenta. Ta bayyana hakan ne cikin sanarwa ranar Laraba, 16 ga watan Maris.
Hadimin Atiku Abubakar, Zayyan Ubandoma, ya bayyana cewa karya ne tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar bai taba zuwa kasar Jamus yin jinya a boye ba.
Aminu Masari ya bukaci masu rike da mukaman siyasa, wadanda ke da ra’ayin yin takarar kujerun siyasa a 2023, da su yi murabus kamar yadda dokar zabe ta tanada.
Aisha Musa
Samu kari