Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Bayan harin da yan bindiga suka kai kan jirgin sama a hanyar Kaduna zuwa Abuja, gwamnatin jihar Kaduna ta tabbatar da cewar an rasa rayuka a harin na jiya.
Dakarun runduna ta 82 ta sojojin Najeriya a ranar Litinin, 28 ga watan Maris, sun tarwatsa wata maboyar ‘yan ta’adda ta IPOB/ESN a Osumoghu, dake jihar Anambra.
Kasar Rwanda ta hana amfani da amsa-kuwwa wajen kiran Sallah a Kigali, babbar birnin kasar, saboda kokarin da take yi na ganin ta rage yawan hayaniyar muhalli.
Hukumar soji a ranar Litinin, 28 ga watan Maris, ta bayyana cewa yan bindiga basu isa su kai farmaki filin jirgin sama na Kaduna ba saboda akwai isasshen tsaro.
Gwamnatin tarayya ta ce karin da aka samu a farashin wasu kayan abinci, fetur, diesel da sauran kayayyaki abune da ake fama da shi a fadin duniya gabaki daya.
Kwamitin hadin gwiwa na manyan ma’aikatan jami’o’i (SSANU) da NASU reshen Jami’an Lagas sun rufe wutar lantarki da hanyar ruwan jami’ar, bayan fara yajin aikin
Gwamna Yahaya Bello ya bayyana cewa APC na bukatar dan takarar shugaban kasa wanda zai gyara albarkatun kasar nan ba tare da la’akari da yankin da ya fito ba.
Hukumar kwastam, ta yi watsi da labarin da ke ikirarin cewa shugabanta, Hameed Ali ya yanke jiki ya fadi sannan cewa an fitar da shi kasar waje don yin jinya.
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC)ta gudanar da babban taronta daga ranar 26 zuwa 27 ga watan Maris, inda ta zabi shugabanni gabannin babban zaben 2023.
Aisha Musa
Samu kari