Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Me neman takarar shugaban kasa na APC a 2023, Bola Tinubu, ya koka kan yawan hare-haren ta’addanci da kasar ke fuskanta, inda ya ce Najeriya na cikin wani hali.
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Anambra, za su sa labule da mambobin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a majalisar wakilai.
Ana sa ran kwamitin shiyya mai mambobi 37 na jam’iyyar PDP zai bayyana hukuncinsa kan tsarin shiyyar da jam’iyyar za ta bi a babban zaben shugaban kasa na 2023.
Kamfanonin sadarwa a Najeriya sun shiga mawuyacin hali sakamakon katse layukan waya sama da miliyan 72 a Najeriya a ranar Litinin 4 ga Afrilu, bisa umurnin FG.
Wasu ‘yan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP irin Saraki da Tambuwal suna zawarcin Gwamna Okowa na jihar Delta a matsayin mataimakin shugaban kasa.
Kungiyar ASUU ta bukaci ‘yan Najeriya da su dorawa gwamnatin tarayya da wasu jami’anta alhakin ci gaba da rufe makarantun sakamakon yajin aikin da suke yi.
Sanata Dino Melaye, ya ce Allah ya fada masa cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ne zai zama shugaban kasar Najeriya na gaba a 2023.
A ranar Lahadi ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari Karamar Hukumar Tsafe inda suka kashe mutane da dama, ciki har da ɗan Kwamishinan harkokin tsaro na jihar.
Shugaban kwamitin masallacin, Sanata Sa'idu Muhammad Dan Sadau ya ce sabon matakin ya biyo bayan dakatarwar da aka yi wa Sheikh Khalid din ne a ranar Asabar.
Aisha Musa
Samu kari