Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Kungiyar kwadago ta Najeriya da takwararta ta TUC a jihar Akwa Ibom sun bukaci N850,000 a matsayin sabon mafi karancin albashin ma’aikata a jihar.
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ta tabbatar da kaddamar da shirin ba dalibai rancen kudi a wannan watan na Maris.
Wasu da ake zaton 'yan bindiga masu garkuwa da mutane ne sun farmaki makarantar firamare ta LEA a garin Kuriga, karamar hukumar Chikun ta Kaduna, sun sace dalibai.
Rundunar 'yan sanda a babban birnin tarayya sun yi nasarar damke wasu mata da suka shahara wajen yiwa fasinjoji yankan aljihu bayan sun matse su a mota.
Marigayi Herbert Wigwe ya ba Sarki Sanusi kyautar gida a Victoria Island, bayan mutuwarsa, sarkin ya yi ta’aziyya sannan ya magantu kan yadda yake tsaya masa.
Wani matashi 'dan Najeriya ya angwance da mata biyu a lokaci guda. Bidiyon shagalin bikin ya nuna yadda auri kyawawan matan a rana daya a jihar Delta.
Wani ‘dan Najeriya a Kano wanda ya siya buhun siminti ya cika da mamaki lokacin da ya samu kira daga mai siyar da simintin yana fada masa cewa yana da sauran N400.
A daren Laraba, 6 ga watan Maris, Muhammadu Sanusi II, tsohon Sarkin Kano, ya yi kuka a lokacin da yake ta'aziyyar Herbert Wigwe, marigayi shugaban bankin Access.
Ministan kudi, Wale Edun, ya alakanta hauhawan farashin kaya da ake fama da shi a yanzu da buga tiriliyoyin naira da gwamnatin Buhari ta yi ba tare da riba ba.
Aisha Musa
Samu kari