Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Wasu ‘yan matan Najeriya da ke aiki a kamfanin sikarin Dagote sun yi Karin haske kan wasu abubuwan da ke gudana na ‘yau da kullum na harkoki a kamfanin.
Sanata mai wakiltar Zamfara ta Yamma a majalisar wakilai, Abdulaziz Yari Abubakar, ya tanadi tireloli 358 na kayan hatsi domin rabawa talakawa a lokacin Ramadan.
Sheikh Aminu Daurawa, shugaban hukumar Hisbah a Kano ya bayyana cewa za su duba kuskuren da ke cikin aikin Hisbah tare da daukar matakan gyara a kansu.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Daurawa ya gargadi 'yan daudu da karuwai da su tuba ko kuma su fice daga jihar nan da makonni biyu.
Sheikh Aminu Daurawa ya tabbatar da komawa kan kujerarsa a matsayin shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano. Ya ce za su ci gaba da aikin kawar da badala.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris ta kammala shirye-shirye don samar da wutar lantarki na awanni 24 a lokacin azumin Ramada.
Wasu fusatattun matasa a yankin Ikpeshi da ke karamar hukumar Akoko-Edo ta jihar Edo sun yiwa jami'an 'yan sanda biyu duka har sai da suka daina numfashi.
Wani matashi 'dan kungiyar JIBWIS daga jihar Katsina, Salihu Abdulhadi Kankia ya tsinci jaka dauke da naira miliyan 100 sannan ya mayarwa mai ita.
Jami’an ‘yan sanda sun yi ram da wasu ma’aurata tare da wasu biyu da aka kama bisa laifin rarraba jabun kudade ta hanyar kasuwanci POS a jihar Legas.
Aisha Musa
Samu kari