Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Bidiyon wasu yan mata suna dauka tare da shirya biskiti a wani kamfanin yin biskita ya dauka hankalin jama’a a soshiyal midiya inda suka dunga jinjina masu.
Wata budurwa mai matukar wayo ta dauki bidiyon dan gidan da ta gina. Mutane da dama da suka kalli bidiyon sun jinjina mata a kan wannan namijin kokari da ta yi.
Ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika ya tabbatar da cewar jiragen saman Najeriya za su iso kasar a ranar Juma'a, 26 ga watan Mayu domin fara yin jigila.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton masu sace mutane ne sun yi garkuwa da shahararen mai wa'azin nan na gidan talbijin, Rabaran Mike Ochigbo a jihar Adamawa.
Sanata Kashim Shettima, zababben mataimakin shugaban kasar Najeriya ya bayyana cewa kirista ne ya kamata ya zama shugaban majalisar dattawa ta 10 don adalci.
Gabannin rantsar da sabuwar gwamnati a ranar 29 ga watan Mayu, Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da rahoton mika mulki ga zababben gwamna, Abba Kabir.
Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana cewa shi masoyin damokradiyya ne wanda hakan ne dalilin da yasa ya marawa dan takarar shugaban kasa daga kudu baya.
Sabani ya gibta tsakanin kakakin majalisar wakilai, Hon. Femi Gbajabiamila da mataimakinsa, Idris Wase yayin zaman majalisa na ranar Laraba, 24 ga watan Mayu.
Wata matashiya wacce ta bar addinin kiristanci don bautar ruwa ta bayyana cewa yan ruwa ne ubangijinta. Ta ce lokacin da take kirista tana ta mafarki da ruwa.
Aisha Musa
Samu kari