Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Bayan shafe tsawon shekaru tana jira, wata mata yar Najeriya ta samu miji sannan sun shiga daga ciki. Ta auri sahibinta mazaunin Amurka tana da shekaru 53.
Gwamnan jihar Kaduna, El-Rufai ya yi watsi da rade-radin cewa yana kamun kafa don samun mukamin shugaban ma'aikatan shugaban kasa a majlisar Sanata Bola Tinubu.
Kotun daukaka karata tabbatar da daurin shekaru takwas da aka yi wa Abdulrasheed Maina, tsohon shugaban fansho kan karkatar da Naira biliyan 2.1 na ’yan fansho.
Gabannin rantsar da majalisar dattawa ta 10, Sanata Abdulaziz Yari, ya ki bin umurnin zababben shugaban kasaTinubu na janyewa daga tseren shugabancin majalisar.
Gwamna David Umahi na jihar Ebonyi ya ce ya hakura da kudirinsa na son zama shugaban majalisar dattawa sannan ya marawa Godswill Akpabio, tsohon minista baya.
Zababben shugaban kasa, Bola Tinubu ya jinjinawa marigayi shugaban kasa Yar'Adua kan jajircewa da ya yi wajen tabba daatar dmokradiyya da shugabanci nagari.
Primate Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual ya yi hasashen yadda APC za ta dandanawa Gwamna Nyesom Wike kudarsa da zaran an rantsar da Tinubu.
Mazauna jihar Katsina sun hadu da jiga-jigan jam'iyyar PDP a jihar Katsina don yi wa marigayi Umaru Musa Yar'Adua addu'a yayin da ya cika shekaru 13 da rasuwa.
Matashin da ya sababa shari’ar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ike Ekweremadu na safarar sassan jiki ya bayyana cewa baya so ya dawo Najeriya.
Aisha Musa
Samu kari